[Gospel Music] Adams CPU - Ni Da Gida Na
Nasarawa based Gospel music sensation; 'Adams CPU', is back with a Fresh single for his fans titled 'NI DA GIDA NA'.
Ni da gida na, is a hausa phrase meaning 'Me and my house', this is a fresh release as we enter the festive period of the year. Download and share lyrics available below;
STREAM ON AUDIOMACK
FULL LYRICS
NI DA GIDA NA, LYRIC BY YOHANNA DANLAMI AKPU (ADAMS CPU)
INTRO
Na…………..nanananananana……………eye….eh-eh
CHORUS
Ni da gida na, Allah zamu bautawa
Ni da gida na, Allah zamu bautawa
Ni da komi na……… Allah zamu bautawa
Ni da gida na, Allah zamu bautawa
VERSE 1
Joshua ya ce wa yaya Israila, ku zaba yau, wanda zaku bautawa (2x)
Amma ni kam……. Allah zani bautawa, ni da gida na, Allah zamu bautawa
Sai su amsa, sun ce Allah ya kiyashe su…., da rabuwa da Ubangiji har ya kai ga gumaka (2x)
Ni da gida na, Allah zamu bautawa
Ni da gida na, Allah zamu bautawa
Ni da komi na……… Allah zamu bautawa
Ni da gida na, Allah zamu bautawa
VERSE 2
Inda kana bauta gumaka yau……….. ka tuba fa-ka tuba fa
Kina bauta gumaka yau…… ki tuba fa-ki tuba fa
Masu bautawa gunki yau…….. ku tuba fa-ku tuba fa
Masu bautawa dutse yau…….. ku tuba fa-ku tuba fa
Masu bautawa layoyi yau……. ku tuba fa-ku tuba fa
Masu bautawa dabobin yau …. ku tuba fa-ku tuba fa
Na…………..nanananananana…………… eh-eh ….eh-eh (2x)
Jesus Jesus is calling you….., repent in order to be free from your sin
Ni da gida na, Allah zamu bautawa, nida gida na, Allah zamu bautawa
Post a Comment